Jiang Zemin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jiang Zemin.

Jiang Zemin ɗan siyasan Sin ne. An haife shi a shekara ta 1926 a Yangzhou, Sin. Jiang Zemin shugaban kasar Sin ne daga ran 27 ga Maris a shekarar 1993 zuwa ran 15 ga Maris a shekarar 2003 (kafin Yang Shangkun - bayan Hu Jintao).