Hukumar Cigaban Arewa Maso Gabas

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hukumar Cigaban Arewa Maso Gabas

Hukumar cigaban Arewa-maso-Gabas, wata hukuma ce a Najeriya da aka kafa domin sake gina ababen more rayuwa da cibiyoyi da kungiyar Boko Haram ta lalata a yankin Arewa- S ya Gabas (NE) Najeriya.[1] Hukumar tana kula da ayyuka a jihohin arewa maso gabashin Najeriya da suka haɗa da Adamawa, Bauchi, Taraba, Borno, Taraba, Gombe da Yobe.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. editing (2021-07-08). "North-East Development Commission Managing Director, Alkali In Alleged Multi-Billion Naira Corruption Scandal". Sahara Reporters. Retrieved 2022-03-29.
  2. "Commission unfolds new development plan for North East". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2021-07-17. Retrieved 2022-03-29.