Jump to content

Ibrahim Tankary

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ibrahim Tankary
Rayuwa
Haihuwa Niamey, 24 ga Maris, 1972 (52 shekaru)
ƙasa Nijar
Najeriya
Karatu
Harsuna Faransanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Rail Club du Kadiogo (en) Fassara1990-1994
US Ouagadougou (en) Fassara1994-1995
Étoile Filante de Ouagadougou (en) Fassara1995-1996
Union Sportive des Forces Armées (en) Fassara1995-1995
US Chaouia (en) Fassara1996-1997
Royal Charleroi S.C. (en) Fassara1997-1998
Royale Union Tubize-Braine (en) Fassara1999-20002711
K.F.C. Lommel S.K. (en) Fassara2000-20038335
  Niger men's national football team (en) Fassara2000-200732
Football Club Molenbeek Brussels Strombeek (en) Fassara2003-20043018
S.V. Zulte Waregem (en) Fassara2004-20053622
Sint-Truidense V.V. (en) Fassara2005-200660
  Royale Union Saint-Gilloise (en) Fassara2006-2007120
St. Mirren F.C. (en) Fassara2007-2008204
K.F.C. Verbroedering Geel (en) Fassara2007-2007113
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Nauyi 89 kg
Tsayi 180 cm

Ibrahim Tankary {an haife shi 24 Maris 1972} ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Nijar. A halin yanzu yana taka leda a Rusas Foot. [1]

Tankary ya isa Zulte-Waregem a lokacin rani na 2004 daga FC Brussels. Ya taba bugawa Sint-Truidense a Jupiler League {a kan aro daga Zulte-Waregem } da Lommel, kulob din da ba a gama ba yanzu ya maye gurbinsa da KVSK United. Ya tafi a watan Agusta 2008 K. Londerzeel SK kuma ya sanya hannu kan Rusas Foot.

Ƙasashen Duniya

[gyara sashe | gyara masomin]

Tankary ya buga wa Nijar wasa, amma kuma yana da shedar zama ƙasar Belgium.

  1. "Stats Centre: Ibrahim Tankary Facts". Guardian.co.uk. Archived from the original on 2012-06-17. Retrieved 2009-05-19.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]