Ignatius A. Onimawo
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Etsako ta Yamma da jahar Edo, 20 ga Yuli, 1957 (68 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Harshen uwa | Yaren afenmai |
| Karatu | |
| Makaranta | Jami'ar Ibadan |
| Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya Yaren afenmai |
| Sana'a | |
| Sana'a |
university teacher (en) |
| Employers | Jami'ar Ambrose Alli |
| Mamba |
Nutrition society of Nigeria (en) Federation of African Nutrition Societies (en) |
| Imani | |
| Addini |
Katolika Kiristanci |
Ignatius A. Onimawo an haife shi a ranar 20 ga Yuli, Shekara ta 1957, ɗan Najeriya ne mai ilimi, masanin abinci, mai bincike, kuma tsohon mataimakin shugaban jami'ar Ambrose Alli, Ekpoma.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
[1][2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "VC tasks NAFDAC on safe food, beverages - The Nation Nigeria". The Nation Nigeria (in Turanci). 2017-04-04. Retrieved 2018-07-06.
- ↑ [Ignatius Onimawo "Ignatius Onimawo"] Check
|url=value (help). - ↑ "CONUA AAU backs Osadolor as acting VC, commends Obaseki over appointment". The Sun Nigeria (in Turanci). 2021-05-14. Retrieved 2021-05-17.