Jump to content

Ivara Esu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Ivara Ejemot Esu OFR, (an haife shi a ranar 3 ga watan Mayu 1951) ɗan siyasar Najeriya ne, kuma tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Cross River . [1] [2][3] Ya fito ne daga Agwagune a Yankin Karamar Hukumar na Biase na Jihar Cross River, Najeriya.

  1. Isangedighi, Iyanam (29 March 2019). "Governor Ayade, 25 assembly members-elect get certificates of return". today.ng. Retrieved 9 August 2020.
  2. "SSSN-ZARIA 2022 – SSSN 46TH ANNUAL CONFERENCE" (in Turanci). Retrieved 2022-02-26.
  3. David (2023-05-29). "Bassey Otu sworn in as 18th governor of Cross River, warns no hiding place for criminals". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-06-20.