Jump to content

Iwaju

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Iwaju
Asali
Asalin suna Iwájú
Asalin harshe Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Ƙasar asali Tarayyar Amurka, Najeriya da Birtaniya
Characteristics
Genre (en) Fassara science fiction television program (en) Fassara da drama television series (en) Fassara
Samar
Executive producer (en) Fassara Jennifer Lee (en) Fassara
Screening
Asali mai watsa shirye-shirye Disney+ (mul) Fassara
Lokacin farawa Fabrairu 28, 2024 (2024-02-28)
Lokacin gamawa Fabrairu 28, 2024 (2024-02-28)
External links
disneyplusoriginals.disney.com…

Iwaju Yanda ake futawa [ī.wá.d͡ʒú]) hadadden wasan kwaikwayone na fannin kimiya [1] wanda Walt Disney Animation Studios suka hada da kuma Pan africa kamfanin dake kasar birtaniya wanda Olufikayo Adeola da kuma Halima Hudson suka rubuta daga Hamid I rahim da Taluwalakin sai Adeola ya bada umarni

  1. "Yorùbá Phonology". African Studies Institute, University of Georgia.