Iwaraja
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Yawan mutane | ||||
| Harshen gwamnati | Turanci | |||
Iwaraja (gajeren Iwaraja-Ijesa) birni ne, mai nisan kusan kilomita biyu dake arewa da Ilesha jihar Osun sitet, Nigeria. Babban gari ne da ke kan hanyar Ibadan zuwa Akure. Garin yana da ɗimbin tarihi dangane da Ijesaland da kuma ƙasar Yarbawa ne baki ɗaya. Garin yana cikin karamar hukumar Oriade.
Sarkin garin shi ne Awaraja na Iwaraja kuma sarakunan sa ne ke taimaka masa, kaɗan daga cikinsu akwai Odofin, Ejemo, Yeye Semure, Saba, Iyalaje da sauransu.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]|
|
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
|
