Jakarta
Jakarta | |||||
---|---|---|---|---|---|
Jakarta (id) Jakarta (jv) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Kirari | «Jaya Raya» | ||||
Inkiya | The Big Durian da J-Town | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Indonesiya | ||||
Babban birnin | |||||
Babban birni | no value | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 10,562,088 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 15,954.82 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Indonesian (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Jabodetabek (en) | ||||
Yawan fili | 662 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Java Sea (en) da Ciliwung River (en) | ||||
Altitude (en) | 8 m-16 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 22 ga Yuni, 1527 | ||||
Muhimman sha'ani | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Governor of the Special Capital Region of Jakarta (en) | Heru Budi Hartono (en) (17 Oktoba 2022) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 10110–14540 da 19110–19130 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 021 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | ID-JK | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | jakarta.go.id | ||||
Jakarta (IPAc-en |dʒ|ə|ˈ|k|ɑr|t|ə; IPA-|dʒaˈkarta|id), shine babban birni kuma birni mafi girma a kasar Indonesiya. Jakarta tana a arewa maso yammacin gabar tsibiri mafi yawan al'ummah a duniya wato tsibirin Java. Nan ne cibiyar tattalin arziki, al'adu da siyasar kasar Indonesia. Tanada yawan al'ummah dasuka kai,kimanin miliyan goma da dubu saba'in da dari uku.(10,075,310) tun a shekara ta 2014[1] Babban garin birnin Jakarta nada girman kasa daya kai 6,392 na murabba'in kilomita, Ana kiranta da Jabodetabek (wato kintse kalmin Jakarta, Bogor, Depok, Tangerang and Bekasi). Tana daga cikin biranen kasashen duniya masu yawan al'ummah. Itace ta biyu bayan birnin Tokyo dake da yawan al'ummah miliyan talatin da dubu dari biyu da dari uku da uku (30,214,303) as of 2010[update].[2] ana ganin birnin na "Jakarta" zai kai yawan al'ummah 35.6 million kafin shekara ta 2030 inda zata zama babban birni dake da yawan al'ummah.[3] kasuwanci a birnin Jakarta da kuma samar da wa yankasan rayuwa mai kyawo yasa yan cirani cucurundo zuwa Kasar daga al'ummah daban daban da kuma al'adu.[4] A Samar da garin da fari a matsayin Sunda Kelapa, garin yazama wurin kasuwancin Daular Sunda Kingdom. Itace babban garin da Dutch kedashi a yankin Dutch East Indies, ada ake kiranta da Batavia. Jakarta yakin Indonesia. Jakarta tanada biranen gwamnati biyar da tsibirai dubu(1000)[5]a birnin ne kungiyar ASEAN, bankuna kamar Bank of Indonesia, Indonesia Stock Exchange .[6][7][8]In 2014, the city's GDP was estimated at US$321.3 billion[9] a cigaban tattalin arziki itace ta 34th acikin biranen duniya masu girman tattalin arziki.[10] Jakarta tasamu cigaba fiye da birane kamar Kuala Lumpur, Bangkok and Beijing.[11]
Daga cikin abubuwan dake ciwa birnin Jakarta tuwo a kwarya sun hada da Karin yawan al'ummah da birnin ke ciga da yi, karancin wuraren rayuwa ga dabbobi, matsanaicin cunkoso, talauci da rashin daidaito tsakanin maikudi da talaka da kuma ambaliyar ruwa.[12] Jakarta tana nutsawa cikin kasa kusan 17 cm (6.7 inches) a duk shekara, inda ya janyo wa kasar Karin sama na ruwan teku daka iya haifar da ambaliya[13]
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Wurin tsayawar Bas, Genjing Jakarta
-
Gidan wasan kwaikwayo na birnin
-
Cipinang Depot in Jakarta
-
ASEAN a Jl. Sisingamangaraja No.70A, Jakarta ta Kudu
-
Jakarta Fair of 2007
-
Festival beach Ancol, Jakarta
-
Central Jakarta
-
Dogayen gine-gine a kudancin Jakarta
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Jumlah Penduduk Provinsi DKI Jakarta". Dinas Kependudukan dan Catatan Sipil. Archived from the original on 27 December 2013. Retrieved 27 February 2014. Unknown parameter
|deadurl=
ignored (|url-status=
suggested) (help) - ↑ Indonesia: Java. "Regencies, Cities and Districts - Population Statistics, Charts and Map". www.citypopulation.de (in Turanci).
- ↑ "These are the megacities of the future". Archived from the original on 10 September 2019. Retrieved 11 October 2018.
- ↑ Markus Taylor, Tales from the Big Durian, 2009}}
- ↑ "The World According to GaWC 2016". GaWC. 24 April 2017. Retrieved 1 November 2018.}}
- ↑ "Six Indonesian Companies Make Forbes Global 2000 List".
- ↑ "Fortune 500". Archived from the original on 2019-05-10. Retrieved 2018-11-06.
- ↑ "Indonesia expects to have more than 5 unicorns by 2019: minister". Reuters. Retrieved 22 June 2018.
- ↑ "Global city GDP 2014". Brookings Institution. Retrieved 8 May 2015.
- ↑ "Global Metro Monitor" (in Turanci). Brookings Institution. 22 January 2015. Retrieved 8 October 2016.
- ↑ "Foke lebih yakin lembaga survei asing". Waspada Online (in Harshen Indunusiya). 24 April 2012. Archived from the original on 31 August 2013. Unknown parameter
|deadurl=
ignored (|url-status=
suggested) (help) - ↑ "Jakarta – Urban Challenges Overview – Human Cities Coalition". www.humancities.co (in Turanci). Archived from the original on 2017-12-03. Retrieved 2017-12-03.
- ↑ Ruggeri, Amanda (1 December 2017). "The ambitious plan to stop the ground from sinking". BBC. Retrieved 2017. Check date values in:
|accessdate=
(help)
.
- Pages with citations using unsupported parameters
- CS1 Turanci-language sources (en)
- CS1 Harshen Indunusiya-language sources (id)
- CS1 errors: dates
- Articles containing potentially dated statements from 2010
- Articles with invalid date parameter in template
- All articles containing potentially dated statements
- Biranen Indonesiya
- Pages using the Kartographer extension