Jean d'Ormesson

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jean d'Ormesson a shekara ta 2007.

Jean d'Ormesson (an haife shi a shekara ta 1925 a Paris, Faransa - ya mutu a shekara ta 2017 a Neuilly-sur-Seine, Faransa), shi ne marubucin da jaridan Faransa.

Ya rubuta littattafai mai yawa, ciki har Au plaisir de Dieu (Inshallah, 1974), Dieu, sa vie, son œuvre (Allah, rayuwarsa, aikinsa, 1981), C'est une chose étrange à la fin que le monde (A ƙarshen, duniya abu ne mai ban mamaki, 2010).

Shi ne dan André d'Ormesson, jakadan Faransa.