Jump to content

Jemaah Islamiyah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jemaah Islamiyah
Bayanai
Iri ƙungiyar ta'addanci
Tarihi
Ƙirƙira 1993

Jemaah Islamiah [1] ( Larabci: الجماعة الإسلامية‎ , al-Jamāʿat ul-Islāmíyatu, ma'ana "Taron Musulunci", ana taƙaita shi da JI ), ƙungiya ce ta Islama ta Kudu maso Gabashin Asiya . Tana son kafa Daular Musulunci (Daulah Islamiyah) , a kudu maso gabashin Asia . Zai haɗa da Indonesia, Malaysia, kudancin Philippines, Singapore da Brunei . [2] JI aka kara wa United Nations 1267 na kwamitin jerin ƙungiyoyin ta'addanci dake da alaka da al-Qaeda, ko da Taliban a ranar 25 ga Oktoba 2002 a ƙarƙashin majalisar ɗinkin duniya 1267.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Other transliterations and names include Jemaah Islamiyah, Jemaa Islamiyah, Jema'a Islamiyya, Jema'a Islamiyyah, Jema'ah Islamiyah, Jema'ah Islamiyyah, Jemaa Islamiya, Jemaa Islamiyya, Jemaah Islamiyya, Jemaa Islamiyyah, Jemaah Islamiyyah, Jemaah Islamiyyah, Jemaah Islamiya, Jamaah Islamiyah, Jamaa Islamiya, Jemaah Islam, Jemahh Islamiyah, Jama'ah Islamiyah and Al-Jama'ah Al Islamiyyah.
  2. JI is also believed to have something to do with the insurgent violence in southern Thailand. "Conspiracy of Silence: Who is Behind the Escalating Insurgency in Southern Thailand?"