Jump to content

Jerin Sunayen Gwanonin Jihar Zamfara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Wannan shine jerin Sunayen gwamnonin da masu gudanarwa a jihar Zamfara, Najeriya.


Suna mukami Farkon mulki Karshen mulki Jam'iyya Karin bayani
Jibril Yakubu mai Gudanarwa 7 October 1996 29 May 1999 Soja
Ahmad Sani Yarima

(Sardaunan Zamfara)

Gwamna 29 May 1999 29 May 2007 ANPP
Mahmud Shinkafi

(Dallatun Zamfara)

Gwamna 29 May 2007 29 May 2011 ANPP
Abdul'aziz Abubakar Yari

(Shatiman Mafara)

Gwamna 29 May 2011 29 May 2019 ANPP
Bello Matawalle

(Matawallen Maradun)

Gwamna 29 May 2019 29 May 2023 APC [1]
Dauda Lawal Gwamna 29 May 2023 Incumbent PDP

=Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Azu, John Chuks; Victoria, Bamas (2019-05-24). "Supreme Court sacks Governor-elect, Yari, others as PDP set to take over Zamfara + VIDEO". Daily Trust (in Turanci). Archived from the original on 2019-06-02. Retrieved 2019-06-02.