Jerin filayen jirgin sama a Nijar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jerin filayen jirgin sama a Nijar
jerin maƙaloli na Wikimedia

Wannan shine jeri na Filayen Jirgin Sama dake a kasar Jamhuriyar Nijar.

Jeri[gyara sashe | gyara masomin]

Filin Jirgi da sunan sa yazo da Kauri yana nuna cewar wannan filin ana gudanar da zirga-zirga ta kasuwanci a cikinsa.

Birni Lasisin ICAO Lasisin IATA Sunan Filin Jirgi
Agadez DRZA AJY Filin jirgin saman Agadez
Arlit DRZL RLT Filin jirgin saman Arlit
Diffa DRZF Filin jirgin saman Diffa
Dirku DRZD Filin jirgin saman Dirku
Dogonduci DRRC Filin jirgin saman Dogonduci
Dosso DRRD Filin jirgin saman Dosso
Gaya DRRG Filin jirgin saman Gaya
Gure DRZG Filin jirgin saman Gure
Iferwane DRZI Filin jirgin saman Iferwane
La Tapoa DRRP Filin jirgin saman La Tapoa
Maine-Soroa DRZM Filin jirgin saman Maine-Soroa
Maradi DRRM MFQ Filin jirgin saman Maradi
Niamey DRRN NIM Filin jirgin saman Niamey
Tahua DRRT THZ Filin jirgin saman Tahoua
Tera DRRE Filin jirgin saman Tera
Tessaoua DRRA Filin jirgin saman Tessaoua
Tillabéri DRRL Filin jirgin saman Tillabéri
Wallam DRRU Filin jirgin saman Wallam
Zinder DRZR ZND Filin jirgin saman Zinder

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  • "ICAO Location Indicators by State" (PDF). International Civil Aviation Organization. 2006-01-12. Archived from the original (PDF) on 2007-09-26. Retrieved 2019-12-04.
  • "UN Location Codes: Niger". UN/LOCODE 2007. UNECE. 2008-03-25. - includes IATA codes
  • Great Circle Mapper: Airports in Niger - IATA and ICAO codes
  • World Aero Data: Airports in Niger Archived 2012-05-13 at the Wayback Machine - ICAO codes
  • Aircraft Charter World: Airports in Niger Archived 2019-12-28 at the Wayback Machine