Joan Gamper
Appearance
Joan Gamper | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
1 ga Yuni, 1924 - 17 Disamba 1925 ← Enric Cardona (en) - Arcadi Balaguer (en) →
17 ga Yuli, 1921 - 29 ga Yuni, 1923 ← Gaspar Rosés (en) - Enric Cardona (en) →
17 ga Yuni, 1917 - 19 ga Yuni, 1919 ← Gaspar Rosés (en) - Ricard Graells (en) →
17 Satumba 1910 - 30 ga Yuni, 1913 ← Otto Gmeling (en) - Francesc de Moxó i de Sentmenat (en) →
2 Disamba 1908 - 14 Oktoba 1909 ← Vicenç Reig i Viñals (en) - Otto Gmeling (en) → | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Winterthur (en) , 22 Nuwamba, 1877 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Switzerland | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mutuwa | Barcelona, 30 ga Yuli, 1930 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Makwanci | Montjuïc Cemetery (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Yanayin mutuwa | suicide by shooting (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Yara |
view
| ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Jamusanci Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa, ɗan kasuwa da sports executive (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Joan Gamper (an haifeshi ranar 12 ga watan Nuwamba shekara ta alif dari takwas da saba'in da bakwai 1877). Ya kasance dan kasuwa ne wanda ke sha'awar kwallan kafa.
Haihuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haife Joan Gamper a ranar 12 ga watan Nuwamba shekara ta alif dari takwas da saba'in da bakwai miladiyya 1877 a kasar Switzerland inda ake wa ta ke Winterthur na kasar Switzerland
Iyali
[gyara sashe | gyara masomin]Yayi aure yana da Yaya. Daga cikin yaran sa akwai;
- Joan Ricard Gamper.
- Marcel Gamper Piloud.
Mutuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Joan Gamper ya mutu a shekarar (30-07-1930).