Joe Dassin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Joe Dassin (ya an haifi a birnin New York, a ranar 5 ga watan Nuwamba 1938 - ya mutu a Papeete, a ranar 20 ga watan Agosta 1980) mawaƙin Faransa ne. Ya shirya wa'ka kamar Siffler sur la colline ("Usir a kan tudun"), Le Petit Pain au chocolat ("Karamin cokolati kek") na Les Champs-Élysées.