John Obaro

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
John Obaro
Rayuwa
Haihuwa Jihar Kogi, 19 ga Afirilu, 1958 (65 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Lagos
Jami'ar Ahmadu Bello
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan kasuwa da injiniya

John Obaroɗan kabilar Okun ne a a Nijeriya daga Jihar Kogi, an haife shi a watan 19 Afrilu 1958, wanda ya tashi a tsakanin kano da illorin, Jahar Kwara inda ya yi karatu na matakin farko. [1]

Karatu[gyara sashe | gyara masomin]

Obaro ya ara karatun firamaren sa a Bapist School a Illorin sannan sakandaren shi a Government Srcondary School a illorin daga 197-1974,[2] Obaro ya tafi Kwalejin kimiya ta jahar kwara inda ya samu shaidar karatun Dipiloma, ya tafi Jami'ar Ahmadu Bello dake Zariya in da ya gama da daraja ta biyu mai daukaka ta gigiri a bangaren Lissafi da Ilimin Na'ura mai kwakwalwa (MAthematics and Computer Science). a 1979. ya tafi Jami'ar Legas a 1981 inda yaui didirinsa na biyu, ya shiga Makarantar kasuwanci ta lehgas kuma Shugaba a Pan African University NAjeriya.[3]

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Obaro ya fara aiki a matsayin malami na wucin gadi lokacin da yake karatun digirinsa na biyu legas, ya fara aiki a matsayin kwararre mai saida kwamputa a Leventis Group inda daga nan ya koma United BAnk of Africa inda ya fara aiki a masayin maginin na'ura a bankin, a 1984, yayi aiki da International Merchant Bank Nigeria, daya daga cikin bankuna na farko a NAjeriya, inda yayi aiki a matsayin Shugaban Rukunin Labarai da bayanai na bankin.[4] Sannan ya kirkiri kamfanin SystemSpecs Nigeria Limited a 1991 daya daga cikin manyan kamfanonin kimiya.[5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Zweli Sikhakhane (24 June 2014). "John Obaro, SystemSpecs MD and CEO". BizNis Africa.
  2. Bode Adeyemi (30 November 2016). "Speech: Okun Youth Development And The National Equation". Kogi Reports
  3. "Who's Who in Nigeria:OBARO John Tanimola". The Biographical Legacy & Research Foundation (BLERF), Nigeria
  4. "John Obaro – Managing Director of SystemSpecs was Inaugurated as a Fellow of the Centre for African Research & Development Scotland which was presented by H. E. Ekwelle Ekaney, High Commissioner for Cameroon in the UK". African Forum Scotland. 23 June 2016
  5. Mayowa Tijani (3 May 2016). "Remita, the TSA platform, gets international award". The Cable