Joke Muyiwa
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Cikakken suna | Joke Muyiwa |
| Haihuwa | 21 ga Maris, 1963 (62 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Harshen uwa | Yarbanci |
| Karatu | |
| Makaranta |
Jami'ar Ibadan Jami'ar Obafemi Awolowo Redeemer's University (en) |
| Matakin karatu |
Digiri master's degree (en) doctorate (en) |
| Harsuna |
Turanci Yarbanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi da malamin jami'a |
| Employers | Jami'ar Olabisi Onabanjo |
| IMDb | nm2834733 |
Joke Muyiwa ƴar wasan fina-finan Najeriya ce kuma ma’aikaciyar ilimi a jami’ar Olabisi Onabanjo a sashin wasan kwaikwayo.[1] Ta lashe lambar yabo ta 5 mafi kyawun fina-finan Nollywood saboda rawar da ta taka a fim mai suna Ayitale , wanda Femi Adebayo ya shirya kuma ya ba da umarni.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "with just 1500 naira, I will look good, Joke Muyiwa". Nigerian Newspaper. Archived from the original on June 20, 2015. Retrieved June 19, 2015.
- ↑ "BON Awards 2013 Winners". bonawards.com. Archived from the original on January 31, 2014. Retrieved June 19, 2015.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]Joke Muyiwa on IMDb