Jomo Kenyatta

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Jomo Kenyatta
Jomo Kenyatta 1966-06-15.jpg
Rayuwa
Haihuwa Gatundu (en) Fassara, Oktoba 20, 1893
ƙasa Kenya
Mutuwa Mombasa, ga Augusta, 22, 1978
Yanayin mutuwa natural causes (en) Fassara (myocardial infarction (en) Fassara)
Yan'uwa
Yara
Karatu
Sana'a
Sana'a ɗan jarida
Imani
Jam'iyar siyasa Kenya African National Union (en) Fassara
Jomo Kenyatta a shekara ta 1966.

Jomo Kenyatta ɗan siyasan ƙasar Kenya ne. An haife shi a shekara ta 1897 a Gatandu, Kenya (a lokacin mulkin mallakan Birtaniya); ya mutu a shekara ta 1978 a birnin Mombasa. Jomo Kenyatta firaministan ƙasar Kenya na farko ne, daga watan Yuni a shekara ta 1963 zuwa watan Disamba a shekara ta 1964, da shugaban ƙasar Kenya na farko ne daga watan Disamba a shekara ta 1964 zuwa watan Agusta a shekara ta 1978 (kafin Daniel arap Moi).

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.