José Luis Rodríguez Zapatero

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
José Luis Rodríguez Zapatero a shekara ta 2011.

José Luis Rodríguez Zapatero ɗan siyasan Hispania ne. An haife shi a shekara ta 1955 a Valladolid, Hispania. José Luis Rodríguez Zapatero firaministan kasar Hispania ne daga watan Afrilu shekarar 2004 zuwa watan Disamba shekarar 2011.