José María Aznar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
José María Aznar a shekara ta 2002.

José María Aznar ɗan siyasan Hispania ne. An haife shi a shekara ta 1953 a Madrid, Hispania. José María Aznar firaministan kasar Hispania ne daga Mayu 1996 zuwa Afrilu 2004.