Mariano Rajoy

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Mariano Rajoy a shekara ta 2017.

Mariano Rajoy ɗan siyasan Hispania ne. An haife shi a shekara ta 1955 a Santiago de Compostela, Galisia, Hispania. Mariano Rajoy firaministan kasar Hispania ne daga Disamba 2011.