Justin Trudeau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Justin Trudeau a shekara ta 2017.

Justin Trudeau [lafazi : /jusetin terudo/] ɗan siyasan Kanada ne. An haife shi a shekara ta 1971 a Ottawa, Kanada. Justin Trudeau firaministan kasar Kanada ne daga Nuwamba 2015 (bayan Stephen Harper).