Ka River
Appearance
Ka River | ||||
---|---|---|---|---|
kogin | ||||
Bayanai | ||||
Ƙaramin ɓangare na | Korama | |||
Inkiya | Gulbin Ka River | |||
Mouth of the watercourse (en) | Kogin Sokoto | |||
Nahiya | Afirka | |||
Ƙasa | Najeriya da Jihar Zamfara | |||
Ƙasa da aka fara | Jihar Zamfara | |||
Amfani wajen | Yankin Arewaci | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Zamfara |
Ka River | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 11°38′35″N 4°10′26″E / 11.643056°N 4.173889°E |
Kasa | Najeriya da Jihar Zamfara |
Territory | Jihar Zamfara |
River mouth (en) | Kogin Sokoto |
Kogin Ka (wanda kuma aka sani da kogin Gulbin Ka)[1] kogi ne a arewacin Najeriya. Ta samo asali ne daga jihar Zamfara, tana tafiyar 250 kilometres (160 mi) yamma zuwa jihar Kebbi inda ya haɗe da kogin Sokoto kimanin kilomita 100 kilometres (62 mi) kudu da Birnin Kebbi, jim kadan kafin shiga kogin Neja.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Jeje, C. Y.; Fernando, C. H. (1992). "Zooplankton Associations in the Middle Niger-Sokoto Basin (Nigeria: West Africa)" . Internationale Revue der gesamten Hydrobiologie und Hydrographie . 77 (2): 237–253. doi : 10.1002/iroh.19920770206 . ISSN 1522-2632 .