Kabiru Muhammad Inuwa
Appearance
â
Kabiru Muhammad Inuwa | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a |
Kabiru Muhammad InuwaKabiru Muhammad Inuwa (Taimako·bayani) (An haife shi a shekara ta alif dari tara da sittin da biyar miladiyya 1965) shine Sarkin Rano bayan rasuwar Alhaji Tafida Abubakar Ila Autan Bawo. [1] Ya yi aiki a Hukumar Shige da Fice ta Kasa (NIS) kafin a sanya shi a matsayin Kaigaman Rano sannan daga baya ya zama Hakimin Kibiya.
Saurata
[gyara sashe | gyara masomin]Masarautar Rano na daya daga cikin sabbin masarautu da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya kirkira a Kano wanda Alhaji Tafida Abubakar ILLa II ke jagoranta a matsayin Sarki na farko sannan Kabiru Mohammad Inuwa ya fara. Sauran masarautun sun hada da;