Kadiri Ikhana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kadiri Ikhana
Rayuwa
Haihuwa Ilorin, 31 Disamba 1951 (72 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Enyimba International F.C.-
Bendel Insurance1977-1982
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya1978-1982
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Kadiri Ikhana (an haife shi a shekara ta 1951) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya a shekarar 1980.