Kassaly Daouda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kassaly Daouda
Rayuwa
Haihuwa Dosso, 19 ga Augusta, 1983 (40 shekaru)
ƙasa Nijar
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Olympic FC de Niamey (en) Fassara1997-2001
Sahel Sporting Club2001-2006
JS du Ténéré (en) Fassara2002-2003
  Niger national football team (en) Fassara2002-780
Coton Sport FC de Garoua (en) Fassara2007-2012
FC Rapid București (en) Fassara2009-2009
FC Rapid II București (en) Fassara2009-2009
Chippa United F.C. (en) Fassara2012-2013
ASN Nigelec (en) Fassara2013-2015
AS Mangasport (en) Fassara2015-2016
AS Douanes (Nijar)2016-2017
AS police (Niamey)2017-2018
Katsina United F.C.2018-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Nauyi 81 kg
Tsayi 191 cm

Kassaly Daouda (an haife shi a shekara ta 1983) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ta ƙasar Nijar. Ya buga wasan ƙwallo ma,Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijar daga shekarar 1998.