Khadija Mastoor

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Khadija Mastoor
Rayuwa
Haihuwa Bareilly (en) Fassara, 11 Disamba 1927
ƙasa Pakistan
British Raj (en) Fassara
Mutuwa Landan, 25 ga Yuli, 1982
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a marubuci
IMDb nm10249755

Khadija Mastoor ( Urdu  ; Khadījah Mastūr ; 11 ga watan Disamba a shekarar ta 1927 - 25 ga watan Yuli shekarar 1982) kuma ta kasan ce ira yar asalin Pakistan ce, kuma marubuciyar gajerun labarai, san nan kuma marubuciyar novels wanda ta yi fice a cikin littattafan Urdu.[1] Littafin novel ɗin ta Aangan an ɗauke shi da matsayin cikakken rubutu na adabin wallafe-wallafen Urdu, wanda kuma an sanya shi cikin wasan kwaikwayo ta talabijin.[2][3] Ƙanwarta Hajra Masroor ita ma marubuciya ce mai ɗanɗana labari yayin da shahararren mawaki, marubuciya kuma mai kundin labarai Khalid Ahmad kanen ɗan uwanta ne.[4][5][6][7]

Farkon rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Khadija Mastoor da Hajra Masroor tare da mahaifiyarsu da 'yan'uwa mata

An haifi Khadija Mastoor a ranar 11 ga watan Disamba a shekarar 1927 a Bareilly, Indiya. Mahaifinta Syed Tahoor Ahmad Khan babban likita ne a rundunar sojan Burtaniya. Ya kuma mutu bayan ciwon bugun zuciya. Ta yi ƙaura zuwa Lahore tare da iyalinta bayan samun 'yancin kai daga Pakistan a shekarar 1947 kuma ta zauna a can.

Aikin wallafe-wallafen[gyara sashe | gyara masomin]

Ta fara rubuta takaitaccen labari ne a shekarar 1942 kuma ta ci gaba da yin rubutu har zuwa mutuwarta. An buga littattafai guda biyar na gajerun labarai da littattafai biyu. Labarun nata sun dogara ne da zamantakewar al'umma da kyawawan dabi'u da siyasa. Rubutun nata ya dogara ne akan gogewa da lura.

Malami na Jami’ar Bahauddin Zakariya, Multan ta yi bincike game da rayuwar Khadija Mastoor da kuma gudummawar wallafe-wallafen. Taken taken shine  :

"Urdu Afsanvi Adab Ki Riwayat Mein Khadija Mastoor Ka Muqam"

Wata jarida ta rubuta  :


Cika da son rubutu, yan'uwan dukkanninsu suna rubuta labari ga littafan kananan yara Kuma sun cigaba da samun karfafa daga martanin da suke samu daga manyan malaman ilimi, kamar; Adbi Dunya, Maulana Salahuddin Ahmed, wanda shine editan Abdi Dunya yakan wallafa labarinsu da Magana mai kyau da shawara.

Aikin wallafe-wallafe[gyara sashe | gyara masomin]

Littattafan Hausa

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Khadija Masroor's anniversary observed". Pakistan Observer (newspaper). 27 July 2012. Archived from the original on 7 August 2012. Retrieved 23 June 2019.
  2. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named PAL
  3. NewsBytes (29 March 2017). "Period drama Aangan to make way to small screen soon". The News International (newspaper). Retrieved 23 June 2019.
  4. Poet Khalid Ahmad laid to rest Dawn (newspaper), Published 20 March 2013. Retrieved 23 June 2019
  5. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named thefrontier
  6. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named dawn
  7. "Great story writer Khadija Mastoor's anniversary today". Samaa TV News. 26 July 2012. Archived from the original on 6 January 2014. Retrieved 23 June 2019.