Jump to content

Kogin Mbomou

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Mbomou
General information
Tsawo800 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa4°07′44″N 22°26′10″E / 4.129°N 22.436°E / 4.129; 22.436
KasaSudan ta Kudu, Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya da Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango
Hydrography (en) Fassara
Tributary (en) Fassara
Watershed area (en) Fassara120,000 km²
Ruwan ruwaKongo Basin
River mouth (en) FassaraKogin Ubangi
taawirat mbomou
Mbomu a tsakiyar yankin africa

Kogin Mbomou ko Bomu(wanda kuma aka rubuta M'bomou a cikin Faransanci)ya kasance wani yanki na iyaka tsakanin Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya(CAR) da Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo (DRC).

Mbomou ya hade da kogin Uele ya zama kogin Ubangi.Ubangi,wani yanki na Kongo,kuma yana aiki a matsayin wani yanki na kan iyaka tsakanin CAR da DRC.