Kogin Taraba
Appearance
| Kogin Taraba | |
|---|---|
|
| |
| General information | |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 8°38′05″N 10°15′05″E / 8.634722°N 10.251389°E |
| Kasa | Najeriya |
| Territory | Jahar Taraba |
| Hydrography (en) | |
| Watershed area (en) | 20,513 km² |
| River mouth (en) | Benue |

Kogin Taraba kogi ne a jihar Taraba a Najeriya, mashigar kogin Benue. Ya hade da Binuwai akan floodplain 10 km fadi da 50 km fadin.[1]
Manyan garuruwan da ke gabar kogin Taraba su ne Sert-Baruwa, Sarki Ruwa, Karamti, Jamtari, Gangumi, Gayam da Bali LGA. Babban ayyukan tattalin arziki a kogin sune kamun kifi, noman shinkafa, dawa, gyada.

Manyan kabilun da ke zaune a kogin su ne Jibu da Chamba.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hughes, R. H. (1992). A Directory of African Wetlands. IUCN. p. 416. ISBN 9782880329495.
