Kuukua Eshun
Kuukua Eshun | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Accra, 18 Mayu 1994 (30 shekaru) |
ƙasa |
Ghana Tarayyar Amurka |
Mazauni |
Ohio Accra |
Ƴan uwa | |
Ma'aurata | Sandy Alibo (en) |
Karatu | |
Makaranta | Columbus State Community College (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci da darakta |
Kyaututtuka |
gani
|
Kuukua Eshun ita 'yar Ghana ce ba-Amurke daraktar fim, mai fasaha kuma marubuci. Kuukua tana wayar da kan al'amuran zamantakewa da lafiyar kwakwalwa ta hanyar rubuce-rubuce da fina-finai.[1][2] Ita ce wacce ta kafa Boxedkids.[3]
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Fim ɗin Kuukua na farko mai suna Artist, Act of Love ta kuma samu lambar yabo a bikin fina-finan mata na duniya don kyawun gani.[4] Ita ce wacce ta kafa Skate Gal Club.[5][6][7] Kuukua ta yi imani da dai-daiton jinsi wanda ya sa ta yi zanga-zanga da yawa a kan titunan Accra. Ta kuma haɗa kai da UNFPA Ghana don gudanar da taron warkarwa ga mata matasa da suka tsira daga cin zarafi.[8][9]
Kuukua kwanan nan tayi aiki da mawaƙin Najeriya Wizkid inda kuma ta shirya masa wani wasan kwaikwayo.[10]
Kuukua ta kuma samu shirin fim dinta na baya-bayan nan mai suna "Unveiling" a Gidan Tarihi na Ostwall Im Dortmunder U da ke Jamus da kuma nunin sa a gidan kayan gargajiya har zuwa Maris ɗin shekarar 2022. Cibiyar ANO Institute of Arts & Knowledge ce ta ba da umarnin fim ɗin kuma Kuukua ta shirya kuma ta ba da umarni.[11]
Kuukua ta kuma ba da umarni ga ɗan gajeren fim ɗin Mawaƙin Najeriya Wizkid a cikin album ɗinsa na Made In Lagos mai suna Made In Lagos Deluxe Film wanda aka saki a watan Disamban Shekarar 2021. Ta shirya wannan ɗan gajeren fim tare da Wizkid.[12][13]
Kyaututtuka da karramawa
[gyara sashe | gyara masomin]- Ƙarshen Bikin Fina-Finai na Urbanworld don Nunin Ƙirƙirar Matasa.[14]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "KuuKua" (in Turanci). Archived from the original on 2020-06-26. Retrieved 2020-06-23.
- ↑ "Kuukua Eshun: Let's Talk About Mental Health Within The African Community". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2020-06-23.
- ↑ Gyasi, Prince. "Boxed Kids: Accra, Ghana". Suitcase Magazine (in Turanci). Retrieved 2020-06-23.
- ↑ Ababio, Jesse (2020-02-12). "Ghanaian Short Film "Artist, Act Of Love" Wins Best Visual Effects At The Worldwide Women's Film Festival". Kuulpeeps - Ghana Campus News and Lifestyle Site by Students (in Turanci). Archived from the original on 2020-06-27. Retrieved 2020-06-23.
- ↑ Frank, Alex. "Take a Ride With Ghana's First All-Girls Skate Crew". Vogue (in Turanci). Retrieved 2020-06-23.
- ↑ "Take a Ride With Ghana's First All-Girls Skate Crew". finance.yahoo.com (in Turanci). Retrieved 2020-06-23.
- ↑ Gbadamosi, Thomas Cristofoletti,Nosmot (2020-02-10). "People Assumed Women in Ghana Wouldn't Skate. Then One Crew Changed Everything". Vice (in Turanci). Retrieved 2020-06-23.
- ↑ "UNFPA fights against Gender Violence through Walk and Vigil". ghananewsagency.org. Archived from the original on 2020-06-26. Retrieved 2020-06-23.
- ↑ "UNFPA fights against Gender Violence through walk and vigil". MyJoyOnline.com (in Turanci). 2019-12-14. Archived from the original on 2020-06-27. Retrieved 2020-06-25.
- ↑ Segbefia, Sedem (2021-05-01). "Kuukua Eshun, an extraordinary creative mind". The Business & Financial Times (in Turanci). Retrieved 2021-11-09.
- ↑ "Filmmaker Kuukua Eshun premieres 'Unveiling' in German Museum - MyJoyOnline.com". www.myjoyonline.com (in Turanci). Retrieved 2021-12-27.
- ↑ Conteh, Mankaprr (2021-12-20). "Wizkid Indulges in Beauty in 'Made in Lagos (Deluxe)' Short Film". Rolling Stone (in Turanci). Retrieved 2021-12-27.
- ↑ "Wizkid Releases Brand-New Short Film For 'Made in Lagos'". GRM Daily (in Turanci). 2021-12-20. Retrieved 2021-12-27.
- ↑ Ramos, Dino-Ray (2020-09-18). "Urbanworld Film Festival Adds Spotlight Conversation On 'All In: The Fight for Democracy' And More Events To Bolster Civic Engagement". Deadline (in Turanci). Retrieved 2020-09-24.