Leila Nakabira

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Leila Nakabira
Rayuwa
Haihuwa Uganda, 1993 (30/31 shekaru)
ƙasa Uganda
Karatu
Makaranta Makerere University (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Jarumi, marubin wasannin kwaykwayo da gwagwarmaya
IMDb nm9456295

Leila Nakabira, ko kuma Leilah Nakabira (haihuwa alif dubu daya da dari tara da casain da ukku1993) ta kasance yar shirin fim ce daga Uganda, marubuciya[1] and women activist.[2] Ita ce Shugabar kamfanin Lepa Africa Films kuma wacce ta kirkiri Leilah Nakabira For Charity Foundation.[3]

Karatu[gyara sashe | gyara masomin]

Nakabira ta karanci Quantitative Economics a Jami'ar Makerere, Kampala, Uganda, inda ta kammala. Bayan kwashe wasu lokuta a film industry, ta yanke komawa cigaba da yin fim.[4]

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Nakabira ta samu gabatarwa sau uku domin karbar kyautar Best Golden Actress (Drama), Golden Most Promising Actor da Golden Discovery Actor na rukunin kyautuka a shekarar 2018 Golden Movie Awards Africa (GMAA) wanda akayi a watan Yuni 2, tare da masu karbar aka kira su a Palaise de la culture, Treichville, Abidjan, Côte d'Ivoire, akan fim din da ta fito aciki maisuna, The Forbidden, wanda ya yi darekta Nampala Claire.[5][6] A Zulu Africa Film Academy Awards (ZAFAA) 2018, ta karbi gabatarwa don karbar kyautar Best Actor Female na wannan rukunin akan fim din dai.[7] An gabatar da ita kuma ta yi nasarar Best Actress award a UDADA Women's Film Festival awards wanda ya gudana a Oktoba 20, 2018 a Kenya akan fim din.[8] Haka kuma an sake sanya ta cikin rukunin masu karbar kyautar Best Actress a African Film Festival (TAFF) Awards 2019, akan wannan fim. Taron anyi shine a watan Yuni 30 a Moody Performance Hall, 2520 Flora Street, Dallas, Texas, USA.[9][10] Haka a wannan fim din, a taron Lake International Film Festival (LIPFF) Awards wanda aka yi a watan Nuwamba 6-9, 2019 a kasar Kenya, an sanya ta cikin rukunin masu karbar: Best Child Performer da Best Actress.[3]

A shekarar 2019 Africa Women's Day, ta baiwa mata shawara da su kasance marasa tsoro a wurin kokarin cimma burinsu.[1]

Fina-finai[gyara sashe | gyara masomin]

Shekara Fim Mataki Notes Manazarta.
2018 The Forbidden Actress

Nasarori[gyara sashe | gyara masomin]

Shekara Biki Kyauta Mai-karba Sakamako
2018 GMAA Best Golden Actress Herself Ayyanawa
Golden Most Promising Actor Ayyanawa
Golden Discovery Actor Ayyanawa
UDADA WFF Best Actress Lashewa
ZAFAA Ayyanawa
2019 TIFF Lashewa
LIPFF Ayyanawa
Best Child Performer Ayyanawa

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 "'Just do it' says Ugandan actress on African Women's Day". RFI. July 31, 2019.
  2. Murungi, Dorcus (February 6, 2019). "Curvy, sexy Ugandan women named new tourist attraction". Scoop.
  3. 3.0 3.1 Ruby, Josh (November 5, 2019). "Fingers Crossed! Leilah Nakabira Kenya-bound for LIPFF awards". MBU.
  4. "Formal training and qualifications add depth to your natural talents". Daily Monitor. February 14, 2020.
  5. Ruby, Josh (May 23, 2018). "Leilah Nakabira nominated thrice in the 2018 Golden Movie Awards". MBU.
  6. "2018 Golden Movie Awards Africa nominations announced". ScooperNews. May 21, 2018.
  7. "UGANDAN FILM 'THE FORBIDDEN' SWEEPS FOUR NOMINATIONS IN UK BASED FILM AWARDS, ZAFAA". Doberre. September 23, 2018. Archived from the original on November 9, 2020. Retrieved November 5, 2020.
  8. Ruby, Josh (October 22, 2018). "Leilah Nakabira bags first award at the UDADA Film Festival". MBU.
  9. "Diana Nabatanzi Nominated In The African Film Festival Awards In US". GLIM. June 18, 2019. Archived from the original on November 4, 2021. Retrieved November 5, 2020.
  10. Ruby, Josh (July 3, 2019). "Leila Nakabira and Claire Nampala win big at TAFF awards in USA". MBU.

Hadin waje[gyara sashe | gyara masomin]