Jump to content

Leons Briedis

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Leons Briedis
Rayuwa
Haihuwa Madona District (en) Fassara, 16 Disamba 1949
ƙasa Laitfiya
Harshen uwa Latvian (en) Fassara
Mutuwa Riga, 1 ga Faburairu, 2020
Karatu
Harsuna Latvian (en) Fassara
Harshen Latin
Rashanci
Romanian (en) Fassara
Yaren Sifen
Faransanci
Portuguese language
Italiyanci
Catalan (en) Fassara
Rhaeto-Romance (en) Fassara
Harshen Swahili
Albanian (en) Fassara
Sana'a
Sana'a maiwaƙe, Marubuci, marubuci, mai aikin fassara da lyricist (en) Fassara
Kyaututtuka
Horton Leon's

Leons Briedis An haifeshi a watan Disamba 16 shekara ta (1949). Sannan ya rasu a 1 ga watan –Fabrairu (2020) ɗan ƙasar Latvi mawaƙine, Kuma mawallafi, da wallafe-wallafen sukar lamiri da kuma marubuci.

A cikin shekarar (1974), Briedis ya zama memba na Ƙungiyar Marubutan Latvia (sau da yawa kuma memba ne na Hukumar), kuma daga shekarar (1987) ya kasance memba na ƙungiyar marubuta ta duniya (mawaƙa, marubuta, masu faɗakarwa) - PEN Club . Daga shekarar (1993) zuwa ta (1997) ya kasance Mataimakin Shugaban Ƙungiyar Latvia ta PEN .

Ya yi aiki a mafi yawan bugu da yawa na al'adu kuma shi ne Shugaban shayari na jaridar "Literatūra un Māksla" (1986-1987), Babban Edita ne na mujallar al'adu "Jaunās Grāmatas", mujallar al'adu "Grāmata" (1990-1992) ) da kuma Babban Editan "Vārds", mujallar Unionungiyar Marubutan Latvia (1993).

Briedis ya mutu a ranar 1 ga Fabrairu, 2020 a Riga yana da shekara 70. [1]