Lyes Salem

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lyes Salem
Rayuwa
Haihuwa Aljir, 7 ga Yuli, 1973 (50 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Faransa
Karatu
Makaranta Conservatoire national supérieur d'art dramatique (en) Fassara
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a darakta, Jarumi, marubin wasannin kwaykwayo da marubuci
Kyaututtuka
IMDb nm0758005

Lyès Salem (Larabci: إلياس سالم) (an haife shi a shekara ta 1966 a Algiers ) ɗan wasan kwaikwayo ne na Aljeriya kuma darektan fina-finai. [1]

Fim ɗinsa na farko a matsayin darekta, Masquerades, ya sami kyaututtuka da yawa a Faransa. [2]

Filmography[gyara sashe | gyara masomin]

A matsayin darakta[gyara sashe | gyara masomin]

  • Lhasa short 1999
  • fr: Cousines short. Awards at Festival de Clermont-Ferrand da César Awards.
  • Jean-Farès gajere. Awards Festival International du film de Marrakech 2001 [3]
  • Mascarades first feature film

A matsayin ɗan wasan kwaikwayo[gyara sashe | gyara masomin]

 

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Global Film Discussion Guide - Masquerade (pdf) "BIOGRAPHY Lyes Salem was born in Algiers, Algeria in 1966. After studying at the National Conservatory for Superior Dramatic Arts, he performed Shakespeare in some of Algeria’s most respected theaters. His second short film, Cousines, received France's César award for Best Short Film in 2005. As an actor, he has appeared in a number of films, including Alex, Banlieue 13 and L’Ecole de la Chair. Masquerades is his first feature film."
  2. Paris Match 2008- Numéros 3090 à 3096 - Page 358 "Au programme. du 28 au 31 août: quatre jours de compétition - le film algérien Mascarade de Lys Salem. a été couronné du Valois du meilleur film."
  3. "Lyes Salem". Archived from the original on 2015-09-23. Retrieved 2024-02-24.