Maryam Mirzakhani
Rayuwa ta farko da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Mirzakhani a ranar 12 ga watan Mayu shekara ta 1977 [1] a Tehran, kasar Iran. [2][3] a lokacin da taie yarinya, ta halarci Makarantar Farzanegan ta Tehran, wani ɓangare na Ƙungiyar Ƙasa don Ci Gaban Talents na Musamman (NODET). A cikin kananun shekarunta a makarantar sakandare, ta lashe gasar zinare a bangaran lissafi a gasar Olympics ta kasar Iran, don haka ya samu damar wuce jarrabawar shiga kwalejin ta kasa. A shekara ta 1994, Mirzakhani ta zama mace ta farko ta a kasar Iran da ta lashe lambar zinare a gasar Olympics ta kasa da kasa a Hong Kong, inda ta zira kwallaye 41 daga cikin maki 42. A shekara mai zuwa, a Toronto, ta zama 'yar Iran ta farko da ta samu cikakken ci kuma ta lashe lambobin zinare biyu a gasar Olympics ta kasa da kasa.[4] Daga baya kuma a rayuwar aiki ta tare abokan ta na aiki, kuma mai ba da lambar azurfa ta Olympiad, Roya Beheshti Zavareh (Persian), a cikin littafin su 'Elementary Number Theory, Challenging Problems', (a Farisa) wanda aka buga a a shekara ta 1999.Mirzakhani da Zavareh tare sun kasance mata na farko da suka yi gasa a Olympiad ta kasar Iran kuma sun lashe lambobin zinare da azurfa a shekarar 1995,
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Why May12?". Celebrating Women in Mathematics (in Turanci). Retrieved 3 May 2021.
- ↑ O'Connor, John; Robertson, Edmund (August 2017). "Maryam Mirzakhani". MacTutor History of Mathematics Archive (in Turanci). Retrieved 3 May 2021.
- ↑ Bridson, Martin (19 July 2017). "Maryam Mirzakhani obituary". The Guardian (in Turanci). Retrieved 3 May 2021.
- ↑ "Iranian woman wins maths' top prize". New Scientist. 12 August 2014. Archived from the original on 13 August 2014. Retrieved 13 August 2014.