Masallacin Ƙudus
Masallacin Ƙudus | |
---|---|
المسجد الاقصى | |
![]() | |
![]() | |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Isra'ila |
Districts of Israel (en) ![]() | Jerusalem District (en) ![]() |
Birni | Jerusalem |
Old town (en) ![]() | The Old City of Jerusalem (en) ![]() |
Coordinates | 31°46′34″N 35°14′09″E / 31.7761°N 35.2358°E |
![]() | |
History and use | |
Foundation stone–laying ceremony | 706 |
| |
Al-Aqsa mosque fire | 1969 |
Ƙaddamarwa | 717 |
Addini | Musulunci |
Maximum capacity (en) ![]() | 5,000 |
Karatun Gine-gine | |
Style (en) ![]() |
Islamic architecture (en) ![]() |
Tsawo | 37 m |
Heritage | |
Parts | Hasumiya: 4 |
|

Masallacin Ƙudus ( Larabci: مسجد قبة الصخرة , Fassara : Masjid Qubbat As-Sakhrah ) haramin addinin musulunci ne a Ƙudus . Yana kan Dutsen Haikali a Tsohon Garin.

Halifa Abd al-Malik ne ya gina shi daga 691 daga 692. An gina shi a daidai inda aka yi imanin cewa ya kasance, kuma inda Musulmai suka yi imani cewa Muhammadu (s.a.w) ya hau zuwa sama. Dutsen da ginin yake a kansa yahudawa sun yi imanin cewa kuma shi ne wuri mafi tsarki a duniya
- Dome of the Rock
-
-
-
-
-
-