Jump to content

Matiyu Mbu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Matiyu Mbu
Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
Majalisar TaraiyaNn Najeriya

1999 - 2003 - Victor Ndoma-Egba →
District: Cross River Central
Ministan harkan kasan waje Najeriya

1993 - 1993
← Ike Nwachukwu - Baba Gana Kingibe →
Ministan harkan kasan waje Najeriya

1992 - 1993
Rayuwa
HaihuwaJahar Cross River da Boki, 20 Nuwamba, 1929
ƙasaNajeriya
Harshen uwaIbibio
MutuwaLandan, 6 ga Faburairu, 2012
Karatu
MakarantaJami'ar Kwaleji ta Landon
HarsunaTuranci
Ibibio
Pidgin na Najeriya
Pidgin English (en) Fassara
Sana'a
Sana'aMai wanzar da zaman lafiya, ɗan siyasa, ɗan kasuwa, minista da alƙali
Kyaututtuka

Matthew Tawo Mbu (20, Nuwamba 1929-6, Fabrairu 2012) lauya ɗan Najeriya ne, kuma ɗan siyasa, jami'in diflomasiyya, kuma mai riƙe da madafun iko a harkokin siyasar Najeriya fiye da shekaru hamsin .

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.