Matteo Guendouzi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Matteo Guendouzi
Rayuwa
Cikakken suna Matteo Elias Kenzo Guendouzi Olié
Haihuwa Poissy (en) Fassara, 14 ga Afirilu, 1999 (25 shekaru)
ƙasa Faransa
Moroko
Harshen uwa Faransanci
Karatu
Harsuna Faransanci
Italiyanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  France national under-21 association football team (en) Fassara-
Paris Saint-Germain2005-2014
F.C. Lorient (en) Fassara2014-10 ga Yuli, 201830
Arsenal FC11 ga Yuli, 2018-unknown value84
  Hertha BSC (en) Fassara5 Oktoba 2020-30 ga Yuni, 202124
  Olympique de Marseille (en) Fassara6 ga Yuli, 2021-30 ga Yuni, 2022
 
Muƙami ko ƙwarewa central midfielder (en) Fassara
Lamban wasa 29
Tsayi 185 cm

Matteo Elias Kenzo Guendouzi Olié (an haife shi 14 Afrilu 1999) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Faransa wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Lazio ta Seria A, a matsayin aro daga ƙungiyar Ligue 1 Marseille, kuma ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Faransa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]