Jump to content

Matthew Mendy

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Matthew Mendy
Rayuwa
Haihuwa Serekunda (en) Fassara, 13 ga Yuni, 1983 (41 shekaru)
ƙasa Gambiya
Karatu
Makaranta Alabama Agricultural and Mechanical University (en) Fassara
George Mason University (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Alabama A&M Bulldogs men's soccer (en) Fassara-
Gamtel FC (en) Fassara2000-2000
  Alabama A&M Bulldogs and Lady Bulldogs (en) Fassara2001-2002
  Kungiyar kwallon kafa ta Gambiya ta ƙasa da shekaru 202002-200492
George Mason Patriots men's soccer (en) Fassara2003-2007473
  Kungiyar kwallon kafa ta Gambia2006-200890
  KFC Uerdingen 05 (en) Fassara2007-2008393
1. FC Kleve (en) Fassara2008-200810
1. FC Vöcklabruck (en) Fassara2008-2009130
Anhui Jiufang F.C. (en) Fassara2010-2010123
Shenyang Shenbei F.C. (en) Fassara2011-201100
Trönö IK (en) Fassara2012-201272
Balzan F.C. (en) Fassara2012-2013271
Feni Soccer Club (en) Fassara2013-2014
FC Jazz (en) Fassara2014-201441
Kokkolan Palloveikot (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Matthew Mendy

Matthew Mendy (an haife shi a ranar 13 ga watan Yuni, shekara ta alif 1983 ) ɗan wasan baya ne na ƙwallon ƙafa daga ƙasar Gambiya, a halin yanzu yana buga wasa a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta FC Jazz a matakin kungiya ta biyu ta ƙasar Finland Ykkönen. Jazz ne ta sayi Mendy a watan Agusta 2014.[1]

Daga shekarun 2001 zuwa 2007 Mendy yana karatu a Amurka kuma ya buga wasa a Alabama A&M Bulldogs da George Mason Patriots .[2] A cikin watan Afrilu 2007 an canza shi zuwa ƙungiyar Jamus KFC Uerdingen 05 [3] kuma daga baya zuwa 1. FC Kleve. [4] Bayan wata daya kacal tare da Kleve ya sanya hannu a ƙungiyar Erste Liga 1. FC Vöcklabruck. [5] Mendy kuma ya taka leda a China, Sweden, Malta da kuma a cikin shekarar 2013–2014 a Feni Soccer Club a Bangladesh Premier League. [6]

Ƙasashen Duniya

[gyara sashe | gyara masomin]

Mendy ya buga wa tawagar kwallon kafar Gambia wasa sau tara [7]

  1. Matthew Mendy National Football Teams. Retrieved 30 August 2014.
  2. "Matthew Mendy loppukaudeksi Poriin" Archived 2014-08-30 at archive.today FC Jazz Official Homepage (in Finnish). Retrieved 30 August 2014.
  3. 11 Matt Mendy Archived 2014-09-03 at the Wayback Machine George Mason Official Athletic Site – Men's Soccer. Retrieved 30 August 2014.
  4. Jugend forscht[permanent dead link]
  5. Mendy auf dem Weg zur Startformation...[permanent dead link]
  6. Soccer club Feni Has Signed Gambian International Matthew Mendy Archived 2014-04-13 at the Wayback Machine Southasia Football.
  7. Matthew Mendy National Football Teams. Retrieved 30 August 2014.