Mia Khalifa
Mia Khalifa | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Sarah Joe Chamoun da سارة شمعون |
Haihuwa | Berut, 10 ga Faburairu, 1993 (31 shekaru) |
ƙasa |
Lebanon Tarayyar Amurka |
Mazauni |
Tarayyar Amurka Lebanon |
Ƙabila |
Lebanese Americans (en) Larabawa Arab-Christians (en) |
Ƴan uwa | |
Ma'aurata | Jhay Cortez |
Karatu | |
Makaranta |
University of Texas at El Paso (en) Bachelor of Arts (en) Massanutten Military Academy (en) University of Texas System (en) |
Matakin karatu | Bachelor of Arts (en) |
Harsuna |
Turanci Larabci Lebanese Arabic (en) Turancin Amurka Faransanci Levantine Arabic (en) |
Sana'a | |
Sana'a | dan wasan kwaykwayo na fim din batsa, influencer (en) , political activist (en) , webcam model (en) , Internet celebrity (en) da erotic photography model (en) |
Mahalarcin
| |
Nauyi | 55 kg |
Tsayi | 175 cm |
Muhimman ayyuka | Mia Khalifa Is Cumming for Dinner (en) |
Sunan mahaifi | Mia Khalifa |
Imani | |
Addini |
Katolika Kiristanci Arab-Christians (en) |
IMDb | nm7060064 |
miakhalifa.com |
Mia Khalifa [an haife ta a 1993) ƴar jarida ce ta Lebanon-Amurka kuma tsohuwar ' yar fim din Batsa ce kuma samfurin kyamarar yanar gizo. An haife ta kuma ta girma a kasar Lebanon, ita da iyalinta sun koma Amurka a shekara ta 2001.[1]
Ayyukanta a fina-finai na batsa ya ɗauki kusan watanni uku tun daga watan Oktoba 2014, kuma daga bisani a nan da nan ta zama mai wasan kwaikwayo da aka fi kallo a kan Pornhub Wanda ya kasance shafin ziyarta ne na yanar gizo na batsa. Zaɓin aikinta ya sadu da gardama bayan fitowar bidiyon da ta yi a cikin Uku yayin da take sanye da hijabi; lamarin ya kawo wa Mia Khalifa nan take da kuma zargi daga marubuta da masu addini. A cikin 2015, an zabi Khalifa a matsayin "Number 1 Porn Star" a kan Pornhub . [2]
A watan Janairun 2017, x hamster ta ba da rahoton cewa ita ce 'yar wasan kwaikwayo da aka fi nema a shekarar 2016.[3] A cikin 2018, ta zama 'yar wasan kwaik4wayo da aka fi nema a kan Pornhub na kallon batsa.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedSmith-Spark 2015
- ↑ Weisman, Carrie (January 15, 2015). "Why porn is exploding in the Middle East". Salon. Archived from the original on January 16, 2015. Retrieved January 18, 2015.
- ↑ Brown, Jessica (January 5, 2017). "Meet the world's most popular porn star – they're from Lebanon". The Independent. Archived from the original on February 28, 2020. Retrieved March 9, 2017.