Jump to content

Mishary bin Rashid Alafasy

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mishary bin Rashid Alafasy
Rayuwa
Haihuwa Kuwait, 5 Satumba 1976 (48 shekaru)
ƙasa Kuwait
Karatu
Makaranta Jami'ar Musulunci ta Madinah
Sana'a
Sana'a qāriʾ (en) Fassara da Liman
Imani
Addini Musulunci
Mabiya Sunnah
IMDb nm10942008
misharialafasy.net

Mishari bin Rashed Alafasy (Larabci: مشاري بن راشد العفاسي‎), an haifeshi a Kuwait, makarancin Qur'ani neqāriʾ (reciter of the Quran), mai wa'azi.Yayi karatu a jami'ar musulunci ta madina, inda ya ɗauki ya kware a bangaren kira'o'e goma tare da tafsirin su. Alafasy has released various nasheed albums. He sings in Arabic, English, and French with only his voice.

Kyaututtuka da karramawa

[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 25 ga watan Oktoba shekara ta 2008, Alafasy ya sami lambar yabo ta Larabawa ta farko Oscar ta Ƙungiyar Ƙirƙirar Larabawa a Masar. Babban sakataren kungiyar kasashen larabawa, Amr Moussa ne ya dauki nauyin taron a matsayin karramawa da rawar da Alafasy ke takawa wajen inganta ka'idoji da koyarwar Musulunci. [1]

Alafasy was also voted by readers to be the Best Qur'an Reciter in the year of 2012 About.com Readers' Choice Awards.

  • Mishary Al-Arada

Hanyoyin waje

[gyara sashe | gyara masomin]