Mohammed Gambo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mohammed Gambo
Rayuwa
Haihuwa Kano, 10 ga Maris, 1988 (36 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Kano Pillars Fc2006-
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya2012-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 9
Tsayi 187 cm
Imani
Addini Musulunci

Mohammed Gambo (an haife shi a shekara ta 1988) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 2013 zuwa shekarar 2015.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.