Jump to content

Mohammed Goni

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mohammed Goni
Gwamnan Jihar Borno

Oktoba 1979 - Oktoba 1983
Tunde Idiagbon - Asheik Jarma
Rayuwa
Haihuwa 1942
ƙasa Najeriya
Ƙabila Hausawa
Harshen uwa Hausa
Mutuwa 2020
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Jam'iyyar Jama'ar Najeriya

Alhaji Mohammed Goni ma'aikacin gwamnati ne kuma tsohon Gwamnan Jihar Borno, Najeriya (1979-1983) a Jamhuriyar Najeriya ta biyu.[1]

  1. Aondofa, Chila Andrew (2021-04-30). "Mohammed Goni: First Civilian Governor Of Borno State". The Abusites. Retrieved 2023-06-07.[permanent dead link]