Moreto Cassamá

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Moreto Cassamá
Rayuwa
Haihuwa Bisau, 16 ga Faburairu, 1998 (26 shekaru)
ƙasa Guinea-Bissau
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FC Porto (en) Fassara-
  Stade de Reims (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.65 m

Moreto Moro Cassamá (an haife shi a ranar 16 ga watan Fabrairu, shekara ta 1998) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne na Bissau-Guine wanda ke taka leda a Stade de Reims, wace ta ke a kasar faransa, a matsayin ɗan wasan tsakiya. Ya wakilci Portugal a matakin ƙarami, kafin ya koma Guinea-Bissau a babban mataki.

Aikin kulob/Ƙungiya[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 16 ga watan Satumba, shekara ta 2017, Cassamá ya fara buga wasansa na farko tare da FC Porto B a wasan 2017-18 LigaPro da Nacional.[1] A ranar ƙarshe ta summer transfer window, 31 ga watan Janairu 2019, an canza shi zuwa ƙungiyar Faransa ta Stade de Reims tare da kwantiragin har zuwa lokacin rani na shekarar 2022.[2]

Ƙasashen Duniya[gyara sashe | gyara masomin]

An zabe shi ne a tawagar kwallon kafa ta Guinea-Bissau don gasar cin kofin Afrika na 2019 kuma ya fara buga wasansa na farko a duniya a wasan rukuni na karshe da Ghana a ranar 2 ga watan Yulin 2019, ya shigo a matsayin wanda zai maye gurbin Burá a minti na 64.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "FC Porto B 2-1 Nacional". ForaDeJogo. 16 September 2017. Retrieved 27 September 2017.
  2. Transferts: Moreto Cassama (Porto) vers Reims". L'Équipe. 31 January 2019. Retrieved 31 January 2019.
  3. "Guinea-Bissau v Ghana game report". Confederation of African Football. 2 July 2019.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]