Mostafa Shaban
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Cikakken suna | مصطفى محمود شعبان |
| Haihuwa | Kairo, 19 Mayu 1970 (55 shekaru) |
| ƙasa | Misra |
| Mazauni | Kairo |
| Harshen uwa | Larabci |
| Karatu | |
| Makaranta | Jami'ar Alkahira |
| Harsuna | Larabci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
jarumi, ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaikwayon talabijin da stage actor (en) |
| Imani | |
| Addini | Musulunci |
| IMDb | nm1085094 |
Mostafa Shaban (Larabci: مصطفى شعبان; an haife shi a ranar 19 ga watan Mayu 1970, a Alkahira ) ɗan wasan kwaikwayo ne na ƙasar Masar.

Yana ɗaya daga cikin manyan 'yan wasan kwaikwayo maza a yanzu a cikin fina-finan Masar.[1]
Filmography
[gyara sashe | gyara masomin]Fim
[gyara sashe | gyara masomin]- Al-Zoga Al-Raba'a (The Fourth Wife) - 2012
- Al 3ar - 2011
- Code 36 (Code 36) - 2007.
- juba
- Fatah Enek (Open Your Eyes) - 2006.
- Ahlam Omrena (Dreams of our lives) - 2005.
- Mafia - 2002.
- Khali el Demagh Sahee (Keep it Awake) - 2002.
- El Naáma wal Taous (The Ostrich & the Peacock) - 2002.
- Ailat Alhag Mitwali (Mitwali's Family) - 2002
- Sekout Hansawar (Hshh- We're rolling) - 2001.
- Amil alf wouahed (Mosalsal)
Series
[gyara sashe | gyara masomin]- Abou Gabal ابو جبل
- Ayoob[2][3]
- Allahom Eny Sayeeem[4]
- Abu El Banat
- Mawlana El-aasheq
- Amrad Nesaa
- Mazag El Kheir
- Al Zoga Al Raba'a
- Al A'ar
- Nassim Errooh
- 3asfour
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Mostafa Shaban - Actor - Filmography، photos، Video". elCinema.com (in Turanci). Retrieved 2018-01-25.
- ↑ "خاص- هكذا يظهر مصطفى شعبان في مسلسل "أيوب"". Retrieved 2018-01-25.
- ↑ "ندا بهجت تلتقى مصطفى شعبان فى "أيوب" رمضان المقبل - عين". عين (in Larabci). 24 January 2018. Retrieved 2018-01-25.
- ↑ "برومو مسلسل مصطفى شعبان "اللهم أنى صائم" يحقق نصف مليون مشاهدة - اليوم السابع". اليوم السابع (in Larabci). 5 May 2017. Retrieved 2018-01-25.