Muhadjiri Hakizimana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Muhadjiri Hakizimana
Rayuwa
Haihuwa Ruwanda, 13 ga Augusta, 1994 (29 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Armée Patriotique Rwandaise F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Muhadjiri Hakizimana (an haife shi a ranar 13 ga watan Agusta. Shekara ta alif 1994). ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Rwanda wanda ke taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ruwanda.

Ayyukan Ƙasa[gyara sashe | gyara masomin]

Ya buga wasan kasa da kasa ne a ranar 3 ga watan Nuwamban shekara ta 2016. domin neman tikitin shiga gasar cin kofin nahiyar Afirka na shekarar 2017, ya kuma ci kwallonsa ta farko a ragar Ghana a wasan da suka tashi 1-1.

A gasar cin kofin d[1]duniya na FIFA shekara ta 2022, ya zira kwallaye biyu a kowace kafa a cikin nasara biyu a jere da Seychelles.[2]

Kididdigar sana'a/Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Ƙwallayensa na kasa[gyara sashe | gyara masomin]

Maki da sakamako ne suka fara zura kwallaye a ragar Rwanda.
A'a. Kwanan wata Wuri Abokin hamayya Ci Sakamako Gasa
1. 5 ga Satumba, 2019 Stade Linité, Victoria, Seychelles </img> Seychelles 1-0 3–0 2022 cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA
2. 10 ga Satumba, 2019 Stade Régional Nyamirambo, Kigali, Rwanda </img> Seychelles 7-0 7-0 2022 cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA

Girmamawa[gyara sashe | gyara masomin]

Mutum[gyara sashe | gyara masomin]

  • Gwarzon dan wasan Premier League na Rwanda : 2018

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Joseph, Emmanuel (21 October 2018). "Hakizimana wins Ruwanda Premier League Player of the Year Award". Ducor Sports. Retrieved 25 March 2021.
  2. ^ "2018 FIFA World Cup Russia™ - Players - Muhadjiri Hakizimana- FIFA.com". www.fifa.com. Archived from the original on October 10, 2019.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]