Muhammed Usman Edu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Muhammed Usman Edu
Rayuwa
Haihuwa Kaduna, 2 ga Maris, 1994 (30 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 78 kg
Tsayi 169 cm

Yusuf Mohammed Usman Edu (An haife shi ranar 2 ga watan Maris, shekara ta 1994) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ke taka leda a kulob din Hapoel Hadera na Isra'ila .

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

Kulob[gyara sashe | gyara masomin]

Usman ya fara sana'ar sa a Najeriya da kungiyar Ranchers Bees dake Kaduna. Bayan shekara daya, ya tafi ya koma Taraba wanda daga baya ya taimaka wajen samun daukaka zuwa gasar Firimiya ta Najeriya . Daga baya Usman ya zama kyaftin din kungiyar yana da shekaru 18, wanda hakan ya sa ya zama kyaftin mafi karancin shekaru a gasar.

A ranar 1 ga watan Yuni 2019, FC Pyunik ta sanar da cewa sun saki Usman bisa amincewar juna.

Kungiyar FC Tambov ta Rasha ta sake shi a watan Disamba na shekara ta 2019.

Girmamawa[gyara sashe | gyara masomin]

Najeriya U23

  • Lambar tagulla ta Olympic : 2016

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]