Musa Isiyaku Ahmed
Musa Isiyaku Ahmed | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a | |
Sana'a | Malami |
Musa Isiyaku Ahmed masani ne ɗan Najeriya. Shi ne mataimakin shugaba (Vice-chancellor) na farko kuma na yanzu na Jami’ar Gwamnatin Tarayya da ke Zuru.[1][2][3] Farfesa Ahmed shi ne Fellow College of Veterinary Surgeons Nigeria, Fellow Institute of Human and Natural Resources, Affiliate Member Computer Professional Council (CPN), Nigeria[4] Computer Society (NCS) da memba, Academia in Information Technology Professionals (AITP). Farfesa Ahmed ya fito ne daga jihar Borno a Najeriya. Ya taɓa zama Farfesa a Sashen Nazarin Dabbobi, Parasitology da Entomology a Jami’ar Maiduguri da ke Jihar Borno.[5]
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ IV, Editorial (April 12, 2020). "Prof. Isiyaku appointed VC Kebbi Agric varsity".
- ↑ "FG Appoints Premier VC for Newly Established University of Agriculture". April 10, 2020.
- ↑ Labaran, Abubakar (January 7, 2022). "Kachia forum honours Murtala Dabo for service delivery".
- ↑ "Federal University of Agriculture takes off in Kebbi State | AIT LIVE" (in Turanci). 2020-04-09. Retrieved 2023-01-11.
- ↑ "Federal University of Agriculture takes off in Kebbi State | AIT LIVE" (in Turanci). 2020-04-09. Retrieved 2023-01-11.