Nii Akuetteh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nii Akuetteh
Rayuwa
ƙasa Ghana
Ƴan uwa
Abokiyar zama Cynthia Akuetteh
Sana'a
Akuetteh a cikin 2017

Nii Akuetteh haifaffen Ghanannya kasance manazarci ne kuma mai fafutuka. Akuetteh shine wanda ya kafa Cibiyar Binciken Dimokuraɗiyyar da Rikici, da ke Accra, Ghana.[1][2] Shi ne tsohon babban darektan Afirka Action kuma Edita a TransAfrica.[3][4][5]

Ya auri Cynthia Archie Akuetteh jami'ar diflomasiyar Amurka kuma tsohuwar jakadiyar Amurkan a ƙasar Gabon.[6]

Tarihin rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

A cikin 1980s, Akuetteh ya shiga cikin gwagwarmayar anti-Apartheid a Washington, DC.[7]

Kusan a shekara ta 2000, Akuetteh ya koma Najeriya, inda ya zauna a biranen Legas da Abuja don ƙirƙirar gidauniyar bayar da tallafi da ta mayar da hankali kan ƙaddamar da mulkin demokraɗiyya a yammacin Afirka.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Shows featuring Nii Akuetteh". Democracy Now!. 2009-07-10. Retrieved 2012-11-29.
  2. "Daily Briefing, August 5, 2010". Background Briefing with Ian Masters. August 5, 2010. Archived from the original on December 3, 2016. Retrieved March 15, 2023.
  3. "Democracy in Africa: A Lecture by Nii Akuetteh". Washington Peace Center. 2011-11-04. Retrieved 2012-11-29.
  4. "What is behind Obama's new Africa strategy? - Inside Story Americas". Al Jazeera English. Retrieved 2012-11-29.
  5. "Ghana Legacy". YouTube. 2012-07-26. Retrieved 2012-11-29.
  6. "Cynthia Helen Akuetteh (1948- ) •" (in Turanci). 2015-06-01. Retrieved 2023-03-07.
  7. "Biographical Statement of Mr. Nii Akuetteh" (PDF). Congressional Record. May 18, 2016.