Jump to content

Nkechi Mbilitam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nkechi Mbilitam
Rayuwa
Haihuwa 5 ga Afirilu, 1974 (50 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen, Ibo
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen, Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Nkechi Mbilitam (an haife ta ne a ranar 5 ga watan Afrilun shekarar 1974) ita ce ’yar wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Najeriya wacce ta buga wasan ƙwallon ƙafa tsakanin ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Najeriya. Ta kasance daga cikin atan wasan a farkon FIFA World Cup da kuma a shekarar 1995 FIFA World Cup na Duniya .[1]

  1. "FIFA Women's World Cup Sweden 1995 - Teams". FIFA Women's World Cup Sweden 1995. FIFA. 1995. Archived from the original on 2007-10-24. Retrieved 2007-09-28.

Hanyoyin haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Nkechi Mbilitam – FIFA competition record