Nosa Igiebor

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nosa Igiebor
Rayuwa
Haihuwa Abuja, 9 Nuwamba, 1990 (33 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Sharks FC2005-2007497
Warri Wolves F.C.2007-20096316
  Lillestrøm SK (en) Fassara2009-20116713
Hapoel Tel Aviv F.C. (en) Fassara2011-2012273
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya2011-
  Nigeria national under-23 football team (en) Fassara2011-201164
  Real Betis Balompié (en) Fassara2012-2014262
Maccabi Tel Aviv F.C. (en) Fassara2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 40
Nauyi 79 kg
Tsayi 182 cm
Nosa Igiebor a shekara ta 2015.

Nosa Igiebor (an haife shi a shekara ta 1990) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 2011.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.