Jump to content

Obi Iyiegbu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Obi Iyiegbu
Rayuwa
Cikakken suna Iyiegbu Obinna Tochukwu
Haihuwa Idemili ta Kudu, 12 ga Afirilu, 1975 (49 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen Ibo
Ƴan uwa
Mahaifiya Ezinne
Abokiyar zama Ebele (en) Fassara
Karatu
Makaranta University of Nigeria, Ozara-Ituku. Enugu State (en) Fassara
Harsuna Turanci
Harshen Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan kasuwa
Nauyi 154.32 lb
Imani
Addini Kiristanci

Obi Iyiegbu wanda aka fi sani da Obi Cubana (an haife shi ranar 12 ga watan Afrilu 1975). Dan kasuwa ne, ɗan Najeriya kuma ɗan kasuwa wanda ke shugabantar ƙungiyar Obi Obi Cubana.[1]

Farkon rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Iyiegbu a ranar 12 ga Afrilu 1975 a Anambra kuma mahaifiyarsa ita ce Ezinne Iyiegbu.  Ya fito ne daga Oba a karamar hukumar Idemili ta kudu a jihar Anambra .

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

Ayyukan Iyiegbu a matsayin ɗan kasuwa ya fara ne a 2006 lokacin da ya kafa wani kulob na dare mai suna Ibiza Club a Abuja. A shekarar 2009, ya kafa kulob mai karban baki mai suna Cubana a Owerri, jihar Imo .[2]

Ilimi[gyara sashe | gyara masomin]

Ya fara karatunsa a Makarantar Firamare ta tsakiya kafin ya halarci Makarantar Grammar Memorial ta Dennis don karatun sakandare. Bayan kammala karatun sakandare, ya zarce zuwa jami’ar Najeriya Nsukka inda ya kammala da digirinsa na farko a fannin kimiyyar siyasa a shekarar 1998.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]